Advertisement

Kalli Sabon Casun Murnar Cin Zaben Ganduje a.....Latest Video

Kalli Sabon Casun  Murnar Cin Zaben Ganduje a.....Latest Video Shafin komai da ruwanka, MURYAR HAUSA24 TV munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

PLEASE KUYI SUBSCRIBE CHANNEL ƊIN MU NA MURYAR HAUSA24 TV

Burin shafin Muryar Hausa24 TV shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Zamani,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy,Hausa Novels, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a MURYAR HAUSA24 TV a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Kada Ku Manta Wannan tashar talabijin ɗin (Gidan Talabijin ne wanda yake tafiyar da ayyukan sa a yanar gizo) bata da alaƙa da wani Ɗan Siyasa ko 'Yar Siyasa an buɗe tane domin ma'abota harshen Hausa ako ina su kasance a faɗin Duniya.

Bamu Amince da tallata wani ko wata 'yar Siyasa ko kuma Ɗan Siyasa a wannan gidan talabijin na yanar Gizo Mai Albarka.

FARIN CIKIN KU SHINE FARIN CIKIN MU

Zaku iya sauke duk shirye-shiryen mu cikin Audio ko Video idan ku ziyarci a duk inda ku kasance a faɗin Duniya gami da samun Labarai,Nishaɗantarwa,Faɗakarwa,Waƙoƙin Soyayya,Waƙoƙin Siyasa,Waƙoƙin Gargajiya da sauran su akan Lokaci ku hanzarta ziyartar



PLEASE KUYI SUBSCRIBE CHANNEL ƊIN MU

Zaku iya aiko mana da Labari,Tarihi,Fadakarwa,Nishaɗantarwa,Hausa Video,Hausa Novel, Waƙoƙin Hausa na Zamani,Waƙoƙin Hausa na Gargajiya,Kasidu na Yabon Annabi Muhammad (SAW) , Tsofaffin Waƙoƙin Hausa, Hausa Comedy, Wa'azi,Wa'azantarwa,Ilimantarwa,Ingantattun Labarai da sauran su

Aika saƙon ka/ki a Muryarhausa24@gmail.com ko kuma ku tuntuɓe mu ta Whatsapp a wannan lambar +234 903 166 2096

Idan kana da wani Rubutaccen saƙo ko ƙorafi wanda kakeson sanar damu za Ka/Ki iya tuntuɓar mu a Muryarhausa24@gmail.com

👍 Mungode 👍

ALWAYS VISIT....

👇👇👇




👆👆👆

MURYAR,HAUSA24,TV,Uban abba zama daram,Uban abba shi yaci zabe,Uban abba ganduje,Muryar hausa24 tv,Muryar hausa24,Rarara tv,Rarara,Wazirin rarara,

Post a Comment

0 Comments